Shirin Yamma 01.10.2019 | Duka rahotanni | DW | 01.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 01.10.2019

A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya za ku ji cewar a kokarin ta na farfado da fannin ilimi gwamnatin jihar Bauchi ta dauke nauyin biyan kudin jarrabawar kammala makarantar sakandare ga dalibai a fadin jihar Bauchi tare da kirkiro makarantu na musamman da suka kai kimanin ashirin a sassa daban-daban na jihar Bauchi.

Saurari sauti 60:00