Shirin Yamma 01.09.2019 | Duka rahotanni | DW | 01.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 01.09.2019

A cikin shirin za a ji cewa Jam'iyyar masu kyamar baki ta kasar jamus ta samu gagarumin tagomashi a zabubaka na 'yan majalisun dokoki a jihohi biyu na gabashin tarayyar Jamus, da aka gudanar a ranar Lahadi, inda jam'iyyar ta samu nasarar ninka kuri'unta fiye da wadanda ta samu a zabubukan da suka gabata na shekarar 2014.