Shirin tantance ministoci ya dauki hankali a Najeriya | Siyasa | DW | 08.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Shirin tantance ministoci ya dauki hankali a Najeriya

Shugaba Buhari ya wuce wa'adin fitar da sunayen, abin da ya kara sanya jama'a kagara su san ko su wanene, sai dai da yawa sun ce sunayen tsoffin jini ne kuma ba su burge ba, yanzu sun sa ido su ga tantancewar majalisa.

Yawancin wadanda aka gabatar tsoffin gwamnoni ne da 'yan siyasa wadanda wasu ma ake gani ba su da irin ingancin da shugaban ya yi zargin yana tabbatarwa kafin ya gabatar da sunayen na su. A yayin da majalisar dokokin kasar ke tantance su, ga wasu rahotannin da muka yi muku tanadi daga kasa:

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin