Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Bayan kun saurari Labarun Duniya, muna dauke da rahoton yadda firaministan kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu ya samu nasara a zaben shugabancin jam'iyyar Likud da ya gudana a kasar.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3VNJ7
Masu zaben Isra'ila za su sake komawa runfana bayan an kira sabon zabe karo na hudu a kasa da shekaru biyu.
Jam'iyyar Likud ta Firaminista Benjamin Netanyahu a Isra'ila, ta kama hanyar samun kujeru masu yawa a zaben kasar, kamar yadda sakamakon farko ke nunawa.
An bude rumfunan zabe a Isra'ila a wannan Litinin, a wani zaben da Firaminista Benjamin Netanyahu ke cewa yana kokari ne na kawo karshen rikita-rikitar siyasar kasar.
A wannan Alhamis ake gudanar da zaben shugabancin jam'iyyar Likud mai mulki a Isra'ila, inda ake fafatawa tsakanin Firaminista Benjamin Netanyahu mai shekaru 70 da jagoran hamayya Gideon Saar.