1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:26.07.2019

Zulaiha Abubakar
July 26, 2019

Za kuji cewar kasar Koriya ta Arewa ta sanar da gwajin tagwayen makaman da ta gudanar a matasayin gargadi ga Koriya ta Kudu, bayan zarginta da yaudara sakamakon sayen sabbin makaman yaki da kuma atisayen hadin gwiwa da sojin Amirka.

https://p.dw.com/p/3Ml2r