1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:17.05.2019

Zulaiha Abubakar
May 17, 2019

Za kuji cewar shugabannin kasashen Jamus da Faransa da kuma Netherlands sun tabbatar da cewar ba za su haramtawa kamfanin sadarwa na Huawei samar da hanyar watsa bayanai cikin gaggawa a kasashensu ba.

https://p.dw.com/p/3IdOu