1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:16.06.2019

Zulaiha Abubakar
June 16, 2019

Za kuji cewar kasar Peru ta dauki tsauraran matakan tsaro kan iyakokin kasar biyo bayan yadda al'ummar Venezuela suka mayar da kasar tamkar tudun mun tsira tun bayan ballewar rikicin siyasa a kasar.

https://p.dw.com/p/3KXNy