1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

January 27, 2023

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, gomman 'yan kasar ne suka watsar da kasancewarsu 'yan Najeriya da nufin samun rayuwa mai inganci a kasashen ketare. A Yugdanda, 'yan majalisar kasar sun sha alwashin daukar mataki kan masu gurgunta tarbiyya ta hanyar yada akidar auren jinsi a makarantu.

https://p.dw.com/p/4Mlrg