Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji gwamnati a jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta kaddamar da wani sabon shiri na samar da katin shaida ga kowanne mazaunin jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas, matatar da ke iya sama wa sama da mutum dubu 100 aikin yi.
Wata kotu a birnin London ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ike Ekweremadu hukunci bisa laifin safarar wani matashi da nufin cire kodarsa.
A jihar Legas da ke kudancin Najeriya an sami barkewar rikici a kasuwar nan ta Alaba International tsakain wasu 'yan kasuwa da matasan nan 'yan Agbero masu karbar kudade da sunan Haraji.
A Najeriya a yau aka shiga rana ta biyu ta tattara sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya da ya gudana a karshen mako.