Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 18.08.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Shirin ya kunshi azabtarwa a Ukraine da ake zargin Rasha da aikatawa da batun dakatar da zuwa makarantu a Jigawa saboda barazanar tsaro da batun haramta amfani da Okada a Legas da kuma batun makamshin Disel a Nijar.