Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 20.04.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Chadi shekara guda da mutuwar marigayi Shugaba Idriss Deby. Hukumar zaben Najeriya ta bayyana mutuwar daruruwan mutane cikin shekaru uku yayin da take aikin zabe. Ruwan sama ya tono sama da kaburbura dubu biyu a Taraba.