1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Ramatu Garba Baba
April 1, 2022

Shirin ya kunshi labarai da rahotanni, inda za a ji yadda al'ummar musulmi a sassan duniya ke shirin gudanar da azumin watan ramadan da ke zuwa a daidai lokacin da kasashen duniya da dama ke fama da tsadar rayuwa.

https://p.dw.com/p/49Jkj