Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji al'umma a ihar Edo da ke Najeriya na zanga-zangar kin amincewar da rigakafin annobar corona.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya kaddamar da matatar man fetur ta Dangote a Ijebu Lekki a birnin Legas, matatar da ke iya sama wa sama da mutum dubu 100 aikin yi.
A yayin ziyarar tasa, Guterres, zai yi buda baki da Shugaban Senegal Macky Sall sannan zai gana da Shugaba Mohamed Bazoum na Nijar da kuma Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya.
A daidai lokacin da ake shirin hawan idin babbar Sallah, a Najeriya hukumomi a Kano sun dakatar da hawan Sallah bisa fargabar corona, a yayin da Jamhuriyar Nijar farashin dabbobi ya zarta masu karamin karfi a bana.