Shirin safe | Media Center | DW | 11.08.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin safe

A cikin shirin za ku ji cewa, kungiyar Amnesty International da ke kare hakkin bil Adama ta zargi sojojin Habasha da na Iritirya da yi wa daruruwan mata da 'yan mata fyade a yankin da ake gwabza fada na Tigray.

Saurari sauti 29:59