Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 16.07.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

An fuskanci hatsaniya a majalisar dattawan Najeriya, lokacin da suka yi muhawara tare da amincewa da gyaran fuskan da suka yi wa dokar zabe ta Najeriya. A Nijar an yi taro da ya bayyana dokokin kare hakkin masu mu’amala da kafafen yada labarai da kuma hakkinsu idan aka take su.

Saurari sauti 29:59