1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

June 29, 2021

Cikin shirin za a ji yadda al'umar jihar Bornon Najeriya ke damuwa saboda rashin wutar lantarki tsawon watanni. A Ghana matasa ne suka kawo hanya samun aiki ta Intanet. A nijar an taimaka wa jam'a da magunguna a Zinder.

https://p.dw.com/p/3vjMk