1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

June 26, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda dakarun sojin Ghana suka yi atisayen kakkabe ‘yan ta’addan da ke iyakarsu da  Burkina Faso. Muna dauke da tattaunawa kan caccakar da masu sharhi ke yi wa gwamnatin Shugaba Buhari na Najeriya kan fara yunkurin tattaunawa da ‘yan awaren IPOB. Sai kuma rahoto kan jimamin da ake yi na mutuwar Mai Marataba Sarkin Katsinan Maradi a Nijar.

https://p.dw.com/p/3vaiL