1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Binta Aliyu Zurmi
June 14, 2021

A cikin shirin za a ji yau take ranar da hukumar Lafiya ta Duniya ta ware domin fadakar da al'umma muhimmancin bada jini domin taimakawa marasa lafiya da ke kwance a asibiti.

https://p.dw.com/p/3uqnR