1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

April 29, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a game da jawabin da Shugaba Joe Biden na Amirka ya yi a game da cikar sa kwanaki 100 a karagar mulki da rahoto a kan yadda ruwan sama na farko ya tilasta wa mazauna garin Mayo Belwa na jihar Adamawan Najeriya kaurace wa gidajensu. Muna kuma dauke da rahoto a kan sabon magajin garin birnin Yamai na Nijar da aka zaba.

https://p.dw.com/p/3siWG