1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

April 12, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan halin da ake ciki dangane da tattara sakamakon zaben shugaban kasa a Chadi. Muna dauke da rahoto a kan kokarin Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi na ganin Musulmin Najeriya sun dauki azumi a lokaci guda sannan akwai rahoto a kan yadda maniyyata aikin hajjin bana a Jamhuriyar Nijar ke nuna shakku a tsarin yi musu rigakafin corona da aka fara.

https://p.dw.com/p/3rrD1