1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

April 9, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin da kungiyoyin mata a Nijar suka yi wa sabuwar gwamnatin kasar na saba doka wurin nada ministoci sannan akwai bayani kan bukatar Gidauniyar Heinrich Böll ta kasar Jamus ta a yafe wa Najeriya basukan da ake bin ta. Akwai rahoto kan matashi a Kano da ya kirkiro injin wanki da rahoto kan sasanta al'ummomin kasar Libya.

https://p.dw.com/p/3rknm