Shirin Safe | BATUTUWA | DW | 18.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Shirin Safe

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai cikakken tarihin rayuwar Shugaban Tanzaniya John Magufuli da aka sanar da mutuwarsa. Muna dauke da rahoto a game da martanin da 'yan Nijar ke mayarwa a kan ta'azzarar rashin tsaro sai rahoto a kan yunkurin gwamnatin Najeriya na yi wa wasu tsoffin 'yan tawayen Niger Delta kokarin dogaro da kai.

Saurari sauti 29:59