1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

February 23, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji a Jamhuriyar Nijar dan takarar jam'iyya mai mulki na ci gaba da zama kan gaba a sakamakon zaben shugaban kasa na raba gardamar da ake fitarwa. A Najeriya, hukumar raya kasashe ta kasar Jamus GIZ tace za ta cigaba da kokarin tabbatar da wanzuwar zaman lafiya tsakanin al’ummomin jihar Filato.

https://p.dw.com/p/3pjQp