1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 8, 2020

A cikin shirin za a ji cewa sabon zababben shugaban Amirka Joe Biden ya yi alwashin yin aiki tukuru wajen yakar annobar corona da hada kan 'yan kasar. a Nijar madugun adawa Hama Amadou ya gudanar da taron gangami a Niamey bayan yayi rangadin sassan kasar.

https://p.dw.com/p/3l17U