1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

October 2, 2020

A cikin shirin: Shugaba Donald Trump na Amirka da shi da matarsa sun kamu da coronavirus, akwai rahoto kan yadda a Nijar ake kyamatar mutanen da a zuri'arsu aka taba samun bayi a shekarun baya da rahoto kan yadda corona ta shafi manoman Najeriya.

https://p.dw.com/p/3jJdR