1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

August 27, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda jama'a a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar ke cewa  ba sa ganin romon dimukuradiyya a yayin da kasar ke tunkarar babban zaben kasa da rahoto a kan yadda zaizayar kasa ke addabar mutanen Najeriya da rahoto a kan dakatar da dalibai mata masu juna biyu daga komawa makarantu a Laberiya.

https://p.dw.com/p/3hZDl