1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

August 1, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a game da yadda wata matashiya a Kaduna Najeriya ta yi wa saurayinta dinkin sallah da rahoto a kan zargin wawure kayan tallafin corona da karin bayani a kan yadda 'yan adawar Mali suka bijire wa yunkurin ECOWAS na sasanta rikicin siyasar Mali.

https://p.dw.com/p/3gG61