1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
July 8, 2020

A cikin shirin za a ji cewa A Najeriya za a fara zirga-zirgar jiragen saman kasar a bayan dakatarwa saboda annobar corona, a Jamhuriyar Nijar sabon shugaban majalisar malamai na fuskantar dumbin kalubale, bayan an nada shi kan mukamin sakamakon rashuwar tsohon shugaban kungiyar Cheikh Diabiri Oumarou Ismael.

https://p.dw.com/p/3ewMI