1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

June 28, 2020

Bayan labaran duniya a cikin shirin akwai karin bayani a kan wata tankiya da ke wanzuwa a tsakanin alarammomi da gwamnatin jihar Kano ta Najeriya a kan fara aiwatar da dokar hana yin bara. Akwai rahoto a kan wata matashiya a Damagaram Nijar da ke saka tabarmar kaba. Akwai wasu karin rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

https://p.dw.com/p/3eRsc