1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

June 27, 2020

A cikin shirin za ku ji karin bayani a kan wasu mutane da 'yan bindiga suka hallaka a jihar Katsinan Najeriya a wannan mako. Akwai rahoto daga Nijar a kan martanin da ya biyo bayan takaita zuwa aikin hajjin bana da Saudiyya ta yi akwai ma labaran duniya.

https://p.dw.com/p/3eQLs