1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 21.07.2017

Salissou Boukari
July 21, 2017

A cikin shirin za a ji cewa taron majalisar ministoci a Nijar ya dauki matakin korar babban magajin garin birnin Yamai Hassane Seydou , da ma Sakataran Gwamnati Gandou Zakara daga mukamensu.

https://p.dw.com/p/2gvNF