1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 15.06.2018

Salissou Boukari
June 15, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, a karawar da aka soma ta gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da ke gudana a kasar Rasha, a wannan Juma'a ce ake wani karon battar karfe tsakanin Portugal da ke rike da kambu na zakaran Turai, da kuma Spain wadda ke matsayin zakaran duniya ta shekara ta 2010.

https://p.dw.com/p/2zbNl