1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na ran 10.03.2018

Salissou Boukari
March 10, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, jami'an tsaro a Tarayyar Nigeria sun tabbatar da kashe shugaban barayin shanun nan da ake kira "Baharin Daji" da ya addabi jihar Zamfara dama wasu jihohi makwabta.

https://p.dw.com/p/2u4sV