Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji cewa hukumar FBI a Amirka ta wanke 'yar takara Hillary Clinton daga zargin da ake yi mata kan batun aike wa da wasu sakonni na E-mail.
Ministan tsaron Israila Benny Gantz ya ce binciken Amirka kan kisan Shireen Abu Akleh kuskure ne kuma Israila ba za ta bada hadin kai ga wani bincike daga waje ba.
Jami'an leken asiri na gwamnatin Amirka wato FBI, sun bankado wani 'babban sirri' da wasu muhimman takardu kan tsaron kasa a gidan tsohon Shugaban kasar Donald Trump a jihar Florida.
Wasu majiyoyi a Amirka na cewa kotu ce ta sahale wa FBI din kutsawa gidan Donald Trump domin binciken ko ya boye wasu takardun sirri na gwamnati.
Wasu majiyoyi a Amirka na cewa kotu ce ta sahale wa FBI din kutsawa gidan Donald Trump domin bincike ko ya boye wasu takardun sirri na gwamnati.