1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 31.08.2018

Salissou Boukari
August 31, 2018

A cikin shirin za a ji cewa a wannan Juma'a ce shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ke isa Tarayyar Najeriya a ziyarar da take yi a wasu kasashen yammacin Afirka, bayan da ta ziyarci Senegal da kuma Ghana.

https://p.dw.com/p/344sI