Shirin Safe na 20:06:2018 | Media Center | DW | 20.06.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin Safe na 20:06:2018

A cikin shirin za a ji cewa, tsohon mataimakin shugaban kasar Sudan ta Kudu, Riek Machar ya isa kasar Habasha domin ganawa da shugaba Salva Kiir a wani zama da aka shirya don tattauna hanyoyin kawo karshen rikicin yaki na kusan shekaru biyar da ya daidaita kasar.

Saurari sauti 30:00