Shirin Safe na 13.11.2018 | Duka rahotanni | DW | 13.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe na 13.11.2018

Gidauniyar Konrad Adenauer ta kasar Jamus ta shirya wa shugabannin addininai da na jama'a gami da masu sarauta taro a Jihar Kano da ke Najeriya kan bayar da taimakon ci gaba da samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinai da kabilu dabam-dabam.

Saurari sauti 30:00