1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 29.10.2017

October 29, 2017

Cikin shirin za a ji cewa sabbin alkaluman da ke fitowa daga kasar Somaliya, na cewa mutane 25 ne suka mutu yayin da wasu kimanin 30 kuma suka jikkata, a harin bam da mayakan al-Shabaab suka kaddamar jiya Asabar a Mogadishu babban birnin kasar.

https://p.dw.com/p/2mh1o