1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 29.07.2020

July 29, 2020

Shirin ya kunshi halin kunci da ake ciki gabanin Sallar Layya a Nijar. Da yadda matasa ke yi wa juna hidima a Najeriya duk da karancin kudade a wannan lokaci da Sallah ke karatowa. Sai kokarin kwantar da rikicin siyasar Mali da ake ci gaba da yi.

https://p.dw.com/p/3g636