1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28. 03 2016

Ahmed SalisuMarch 28, 2016

A cikin shirin za a ji irin martanin da 'yan Najeriya ke maidawa bayan da aka cka shekara guda da zaben Muhammdu Buhari a matsayin shugaban kasar. Za kuma a ji karin haske kan harin da aka kai wa masu bikin easter a kasar Pakistan.

https://p.dw.com/p/1IKi3