1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 26.04.2020

Ahmed Salisu
April 26, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewa jami'an kiwon lafiya a Najeriya da ke sahun gaba wajen yaki da annobar Covid-19 sun koka kan rashin wadatattun kayan aiki.

https://p.dw.com/p/3bQzv