1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe, 25.06.2017

June 25, 2017

A cikin shirin za a ji cewa yau ta ke Salla a galibin kasashen musulmin duniya. Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar Yemen na dauke da cutar Kwalara fiye da ko ina a tarihin cutar a duniya. A kasar Pakistan kuwa, wata motar dakon man fetur ta kashe rayuka fiye da 120 a wannan Lahadin.

https://p.dw.com/p/2fKvi