1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaArewacin Amurka

Shirin safe 22.12.2020

Ramatu Garba Baba
December 22, 2020

A cikin shirin za a sha rahotannin da labaran duniya, ciki za a ji cewa 'yan majalisar wakilan Amirka sun amince da wani kuduri na tallafin ceto kasar daga annobar corona. Kudurin dai ya sami kuri'ar amincewar 'yan majalisa akalla 91 a yayin da bakwai kacal suka nuna rashin goyon baya.

https://p.dw.com/p/3n2B6