Shirin Safe: 22.02.2022 | Duka rahotanni | DW | 22.02.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe: 22.02.2022

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, za ku ji yadda masana ke nuna takaicinsu kan yadda ake gine ganuwa a jihar Kano da ke Najeriya. Akwai sauran rahotanni.