1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 20.07.2018

July 20, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, kotu a Koriya ta Kudu ta zartas da hukuncin zaman gidan yari na shekaru 8 kan tsohuwar shugabar kasar Park Geun-Hye da a ka samu da laifukan cin hanci da rashawa da kuma yin katsalandan a harkokin zabe.

https://p.dw.com/p/31nXa