1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 20.06.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
June 20, 2019

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto dangane da matalar cunkushewar magudanar ruwa da barazanar ambaliyar ruwa a Najeriya da Nijar. Akwai sauran rahotanni da labarai.

https://p.dw.com/p/3Kkzb