1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 19.05.2020

Ahmed Salisu
May 19, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewar gwamnatin Kano ta amince a dawo da yin Sallar Juma'a sannan kuma ta bada sahalewar gudanar da Idin Karamar Sallah duk kuwa da tsawaita dokar hana fita da gwamnatin tarayyar kasar ta yi saboda annobar COVID-19.

https://p.dw.com/p/3cRdN