1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 18.08.2019

Ramatu Garba Baba
August 18, 2019

A shirin safen za a ji matakin da gwamnatin Jamus ke shirin dauka kan 'yan gudun hijirar Siriya da ke yawan kai ziyarar kasar bayan da suka nemi mafakar siyasa don tserewa rikicin yaki.

https://p.dw.com/p/3O554