Shirin Safe. 17.10.2019 | Duka rahotanni | DW | 18.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe. 17.10.2019

Bayan sauraren labaran duniya a cikin rahotanninmu za a ji cewa al'ummar jihar Zamfara na cigaba da nuna adawa da matakin hana 'yan majalisar jihar yin tsokaci kan matsalar tsaro a zauren majalisa, a yayin da a birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar mata sun bayyana gamsuwar su da yadda gayyar yaki da talauci ke ci gaba da yin tasiri biyo bayan tallafin kungiyoyin kasa da kasa.

Saurari sauti 29:59