Shirin Safe 17.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 17.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 17.04.2019

Cikin shirin za a ji ministan kasuwanci a Nijar ya gana da 'yan kasuwa a kan farashin kayan masarufi, daidai lokacin da ake tinkarar azumin watan Ramadana. A Najeriya shugabannin addinai da ke dauke da cutar HIV ne suka yi gargadi kan batutuwan da suka shafi mata masu cutar.

Saurari sauti 29:59